Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 27:29

Suka yi wata hular mulki ta ƙaya, suka sa masa a kai, suka sa ya riƙe sanda a hannunsa na dama, saˈan nan suka durƙusa a gabansa suna yi masa baˈa suna cewa, “Ranka yă daɗe, Sarkin Yahudawa!”

Open Bible reader