Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 27:19

Da Bilatus ya zauna a wurin shariˈa, sai matarsa ta aiko a ce masa, “Ka fita shaˈanin marar laifin nan, domin yau na sha wahala sosai a mafarki a kansa.”

Open Bible reader