Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 27:11

To, Yesu yana nan tsaye a gaban gwamna ke nan, sai gwamnan ya tambaye shi ya ce, “Kai ne sarkin Yahudawa?” Yesu ya ce masa, “Kai ne ka faɗa haka.”

Open Bible reader