Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 26:75

Sai Bitrus ya tuna da maganar da Yesu ya yi masa cewa, “Kafin zakara yă yi cara, za ka yi musūn sanina sau uku.” Sai Bitrus ya fita waje ya yi kuka mai zafi.

Open Bible reader