Hausa Bible
Matiyu 26:7
sai wata mace ta zo wurin Yesu da ˈyar kwalabar da aka yi da dutsen onis cike da man ƙanshi mai tsada sosai. A lokacin da yake cin abinci, sai ta zuba masa man a kai.
Open Bible readerHausa Bible
sai wata mace ta zo wurin Yesu da ˈyar kwalabar da aka yi da dutsen onis cike da man ƙanshi mai tsada sosai. A lokacin da yake cin abinci, sai ta zuba masa man a kai.
Open Bible reader