Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 26:69

A lokacin nan Bitrus yana zaune a cikin filin gidan, sai wata yarinya mai aiki a gidan ta zo wurinsa ta ce masa, “Kai ma, ai, tare kake da Yesu mutumin Galilin nan!”

Open Bible reader