Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 26:64

Yesu ya ce masa, “Yadda ka faɗa. Amma ina gaya muku, daga yanzu za ku ga Ɗan Mutum zaune a hannun daman Mai Iko, yana kuma zuwa cikin girgije na sararin sama.”

Open Bible reader