Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 26:55

A lokacin nan Yesu ya ce wa mutanen, “Kun fito ne da takuba, da sanduna ku kama ni sai ka ce ɗan fashi? Kowace rana ina zama a Haikali ina yin koyarwa ba ku kama ni ba.

Open Bible reader