Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 26:53

Kuna tsammani ba ni da iko in nemi taimako daga wurin Ubana, kuma nan da nan yă aiko mini da malaˈiku fiye da ƙungiyar sojoji goma sha biyu?

Open Bible reader