Hausa Bible
Matiyu 26:36
Saˈan nan Yesu da almajiransa suka je wani wurin da ake ce da shi Getsemani, wato, wurin matsa ˈyaˈyan zaitun. Ya ce wa almajiran, “Ku zauna a nan, zan je can in yi adduˈa.”
Open Bible readerHausa Bible
Saˈan nan Yesu da almajiransa suka je wani wurin da ake ce da shi Getsemani, wato, wurin matsa ˈyaˈyan zaitun. Ya ce wa almajiran, “Ku zauna a nan, zan je can in yi adduˈa.”
Open Bible reader