Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 26:31

Sai Yesu ya ce musu, “Dukanku za ku gudu ku bar ni a daren nan, don abin da zai faru da ni, gama a rubuce yake cewa, “ ‘Zan bugi makiyayin, tumakin garken kuma za su watse.’ ”

Open Bible reader