Hausa Bible
Matiyu 25:41
“Saˈan nan zai ce wa na hagunsa, ‘Ku rabu da ni, ku laˈanannu, ku shiga wutar da ba za ta taɓa mutuwa ba har abada, wadda aka shirya wa Shaiɗan da malaˈikunsa.
Open Bible readerHausa Bible
“Saˈan nan zai ce wa na hagunsa, ‘Ku rabu da ni, ku laˈanannu, ku shiga wutar da ba za ta taɓa mutuwa ba har abada, wadda aka shirya wa Shaiɗan da malaˈikunsa.
Open Bible reader