Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 25:37

“Saˈan nan ne masu adalci za su amsa masa su ce, ‘Ubangiji, yaushe ne muka gan ka kana jin yunwa muka ba ka abinci? Ko kuwa kana jin ƙishin ruwa muka ba ka ruwa ka sha?

Open Bible reader