Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 25:24

“Saˈan nan wanda ya karɓi zinariya dubu ɗaya shi ma ya zo gaba ya ce, ‘Maigida, na san kai kana da wuyar shaˈani, kana girbi a inda ba ka yi shuka ba. Kai kuma mai son na banza ne.

Open Bible reader