Hausa Bible
Matiyu 25:20
Sai wanda ya karɓi zinariya dubu biyar ɗin ya zo gaba ya kawo waɗansu zinariya dubu biyar ya ce, ‘Maigida, ka ba ni zinariya dubu biyar. Ga shi kuma na yi ribar dubu biyar.’
Open Bible readerHausa Bible
Sai wanda ya karɓi zinariya dubu biyar ɗin ya zo gaba ya kawo waɗansu zinariya dubu biyar ya ce, ‘Maigida, ka ba ni zinariya dubu biyar. Ga shi kuma na yi ribar dubu biyar.’
Open Bible reader