Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 25:15

Ya ba ɗaya zinariya dubu biyar, ɗaya kuma zinariya dubu biyu, ya ba wani kuma zinariya dubu ɗaya, kowa daidai da ƙarfinsa. Saˈan nan ya tafi.

Open Bible reader