Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 24:3

Yesu yana zaune a kan Tudun Itatuwan Zaitun sai almajiransa suka zo wurinsa su kaɗai suka ce, “Faɗa mana, yaushe ne wannan zai faru? Kuma mece ce alamar dawowarka da kuma ta ƙarshen zamani?”

Open Bible reader