Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 23:5

Suna yin ayyukansu domin mutane su gani ne, suna ɗaura manya-manyan ƙunshin ayoyin Maganar Allah a goshinsu, suna yin dogayen ˈyan zare masu lilo a bakin rigunansu.

Open Bible reader