Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 23:27

“Kaitonku, malaman Koyarwar Musa da Farisiyawa, munafukai! Kuna kamar kaburburan da aka shafa musu farin fenti, masu kyan gani daga waje, amma a ciki sai ƙasusuwan matattu da datti iri-iri.

Open Bible reader