Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 23:18

Kukan kuma ce, ‘Duk wanda ya rantse da bagade, ba damuwa, amma duk wanda ya rantse da baikon da aka sa a kan bagaden, dole yă yi abin da ya rantse zai yi.’

Open Bible reader