Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 23:12

Duk wanda ya ɗaukaka kansa, za a ƙasƙantar da shi. Amma duk wanda ya ƙasƙantar da kansa, za a ɗaukaka shi.

Open Bible reader