Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 21:42

Yesu ya ce musu, “Ashe, ba ku taɓa karantawa a Rubutacciyar Maganar Allah ba? Cewa, “ ‘Dutsen da masu gini suka ƙi, shi ne ya zama dutse mafi amfani a gini. Wannan aikin Ubangiji ne, abin mamaki ne kuwa a idanunmu.’ ”

Open Bible reader