Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 21:38

Amma da masu hayar suka ga ɗan, sai suka ce wa junansu, ‘Yawwa! Ai, wannan shi ne zai gāji gonar. Mu kashe shi, gādonsa yă zama namu!’

Open Bible reader