Hausa Bible
Matiyu 21:12
Sai Yesu ya shiga Haikali ya kori dukan masu saya da sayarwa a ciki, ya tutture teburan masu canjin kuɗi, da kujerun masu sayar da tattabaru.
Open Bible readerHausa Bible
Sai Yesu ya shiga Haikali ya kori dukan masu saya da sayarwa a ciki, ya tutture teburan masu canjin kuɗi, da kujerun masu sayar da tattabaru.
Open Bible reader