Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 20:21

Sai ya ce mata, “Me kike so?” Ta ce masa, “Ka sa waɗannan ˈyaˈyana biyu su zauna, ɗaya a damanka, ɗaya a hagunka, a cikin mulkinka.”

Open Bible reader