Hausa Bible
Matiyu 20:19
Saˈan nan su ba da shi ga waɗanda ba Yahudawa ba, su yi masa baˈa, su yi masa bulala, su kuma gicciye shi, a rana ta uku kuma za a tashe shi.”
Open Bible readerHausa Bible
Saˈan nan su ba da shi ga waɗanda ba Yahudawa ba, su yi masa baˈa, su yi masa bulala, su kuma gicciye shi, a rana ta uku kuma za a tashe shi.”
Open Bible reader