Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 20:12

suna cewa, ‘Waɗanda suka zo daga ƙarshe, aikin awa ɗaya kawai suka yi, ka mai da su daidai da mu, mu da muka yini muna aiki, ga shan rana.’

Open Bible reader