Hausa Bible
Matiyu 2:6
“ ‘Ke ma Betelehem ta yankin Yahuda, ke ba ƙarama ba ce a cikin masu mulkin Yahuda. Gama daga cikinki wani mai mulki zai fito, wanda zai zama makiyayin jamaˈata Israˈila.’ ”
Open Bible readerHausa Bible
“ ‘Ke ma Betelehem ta yankin Yahuda, ke ba ƙarama ba ce a cikin masu mulkin Yahuda. Gama daga cikinki wani mai mulki zai fito, wanda zai zama makiyayin jamaˈata Israˈila.’ ”
Open Bible reader