Hausa Bible
Matiyu 2:18
“An ji murya a Rama, muryar baƙin ciki da ta kuka mai zafi, Rahila ce take kuka domin ˈyaˈyanta, ta ƙi karɓar taˈaziyya domin ˈyaˈyanta ba sa nan.”
Open Bible readerHausa Bible
“An ji murya a Rama, muryar baƙin ciki da ta kuka mai zafi, Rahila ce take kuka domin ˈyaˈyanta, ta ƙi karɓar taˈaziyya domin ˈyaˈyanta ba sa nan.”
Open Bible reader