Hausa Bible
Matiyu 2:13
Bayan da suka tafi sai wani malaˈikan Ubangiji ya bayyana wa Yusuf a mafarki, ya ce, “Tashi, ka ɗauki ɗan yaron nan da mamarsa ku gudu zuwa ƙasar Masar. Ku zauna a can sai na faɗa muku ku dawo, gama Hirudus zai nemi ɗan yaron domin yă kashe shi.”
Open Bible reader