Hausa Bible
Matiyu 2:1
Ana nan saˈad da aka haifi Yesu a garin Betelehem ta yankin Yahudiya a zamanin Sarki Hirudus, sai waɗansu masu ilimin gane taurari daga gabas suka zo Urushalima. Sai suka yi tambaya suka ce,
Open Bible readerHausa Bible
Ana nan saˈad da aka haifi Yesu a garin Betelehem ta yankin Yahudiya a zamanin Sarki Hirudus, sai waɗansu masu ilimin gane taurari daga gabas suka zo Urushalima. Sai suka yi tambaya suka ce,
Open Bible reader