Hausa Bible
Matiyu 19:21
Yesu ya ce masa, “Idan kana so ka zama cikakke, ka je ka sayar da duk abin da kake da shi, ka ba talakawa kuɗin, za ka sami lada a sama. Saˈan nan ka zo ka bi ni.”
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya ce masa, “Idan kana so ka zama cikakke, ka je ka sayar da duk abin da kake da shi, ka ba talakawa kuɗin, za ka sami lada a sama. Saˈan nan ka zo ka bi ni.”
Open Bible reader