Hausa Bible
Matiyu 19:12
Akwai waɗanda aka haifa da ba za su iya yin aure ba. Akwai waɗanda mutane ne suka mai da su haka. Akwai kuma waɗanda suka yarda ba za su yi aure ba domin ƙaunar mulkin sama. Duk mai iya ɗaukar maganar nan yă ɗauka.”
Open Bible reader