Hausa Bible
Matiyu 18:6
“Amma fa, duk wanda ya sa ɗaya daga cikin yara ƙananan nan da suka gaskata da ni yă yi zunubi, zai fi wa mutumin a rataya babban dutsen niƙa a wuyansa, a kuma nutsar da shi a teku mai zurfi.
Open Bible readerHausa Bible
“Amma fa, duk wanda ya sa ɗaya daga cikin yara ƙananan nan da suka gaskata da ni yă yi zunubi, zai fi wa mutumin a rataya babban dutsen niƙa a wuyansa, a kuma nutsar da shi a teku mai zurfi.
Open Bible reader