Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 17:24

Da Yesu da almajiransa suka isa Kafarnahum, masu karɓar haraji domin Haikali suka sami Bitrus suka ce masa, “Malaminku ba ya biyan harajin Haikali ne?”

Open Bible reader