Hausa Bible
Matiyu 17:1
Bayan kwana shida sai Yesu ya ɗauki Bitrus, da Yakub, da ɗanˈuwan Yakub, wato Yohanna, ya kai su kan wani tudu mai tsawo, inda suka kasance su kaɗai.
Open Bible readerHausa Bible
Bayan kwana shida sai Yesu ya ɗauki Bitrus, da Yakub, da ɗanˈuwan Yakub, wato Yohanna, ya kai su kan wani tudu mai tsawo, inda suka kasance su kaɗai.
Open Bible reader