Hausa Bible
Matiyu 16:23
Amma Yesu ya juya ya ce masa, “Ka rabu da ni, kai Shaiɗan! Kai mai sa tuntuɓe ne a gare ni, gama kana tunani kamar mutum ne, ba kamar Allah ba.”
Open Bible readerHausa Bible
Amma Yesu ya juya ya ce masa, “Ka rabu da ni, kai Shaiɗan! Kai mai sa tuntuɓe ne a gare ni, gama kana tunani kamar mutum ne, ba kamar Allah ba.”
Open Bible reader