Hausa Bible
Matiyu 15:5
Amma kukan koya cewa idan mutum yana da wani abin da zai taimaki babansa ko mamarsa da shi, amma sai ya ce, ‘Duk abin da dā za ku samu a wurina, na keɓe wa Allah,’ to, ba lallai ke nan yă ba iyayensa girma ba.
Open Bible reader