Hausa Bible
Matiyu 15:32
Ana nan sai Yesu ya kira almajiransa ya ce, “Ina jin tausayin jamaˈar nan, gama yau kwana uku ke nan suna tare da ni, kuma ba su da abinci. Bāna so in sallame su da yunwa, domin za su iya suma a hanya.”
Open Bible readerHausa Bible
Ana nan sai Yesu ya kira almajiransa ya ce, “Ina jin tausayin jamaˈar nan, gama yau kwana uku ke nan suna tare da ni, kuma ba su da abinci. Bāna so in sallame su da yunwa, domin za su iya suma a hanya.”
Open Bible reader