Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 15:30

Mutane da yawa suka zo wurinsa. Suka zo da guragu, da makafi, da masu dungu, da bebaye, da waɗansu da yawa, suka ajiye su a gabansa. Ya kuwa warkar da su.

Open Bible reader