Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 14:9

Sarki kuwa ya damu, amma saboda rantsuwar da ya yi a gaban baƙin, sai ya yi umarni a ba ta.

Open Bible reader