Hausa Bible
Matiyu 14:2
Sai ya ce wa masu yi masa aiki, “Ai wannan Yohanna Mai Baftisma ne. An tashe shi daga matattu, shi ya sa yake da ikon yin waɗannan ayyukan ban mamaki.”
Open Bible readerHausa Bible
Sai ya ce wa masu yi masa aiki, “Ai wannan Yohanna Mai Baftisma ne. An tashe shi daga matattu, shi ya sa yake da ikon yin waɗannan ayyukan ban mamaki.”
Open Bible reader