Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 14:19

Sai ya umarci mutanen su zauna a kan ciyawa. Ya ɗauki burodin nan guda biyar da kifin biyu, sai ya ɗaga kansa sama, ya yi godiya ga Allah. Sai ya rarraba burodin ya ba almajiransa, almajiran kuma suka ba jamaˈa.

Open Bible reader