Hausa Bible
Matiyu 14:15
Da yamma ta yi, sai almajiransa suka zo wurinsa suka ce, “Wurin nan fa ba kowa, ga shi kuma yamma ta yi. Ka sallami mutanen nan domin su je ƙauyuka su saya wa kansu abinci.”
Open Bible readerHausa Bible
Da yamma ta yi, sai almajiransa suka zo wurinsa suka ce, “Wurin nan fa ba kowa, ga shi kuma yamma ta yi. Ka sallami mutanen nan domin su je ƙauyuka su saya wa kansu abinci.”
Open Bible reader