Hausa Bible
Matiyu 13:54
Yesu ya zo garinsa ya fara koya wa mutane a majamiˈunsu. Suka yi mamaki suka ce, “Ina wannan mutum ya sami hikimar nan haka, da kuma ikon yin waɗannan ayyukan ban mamaki?
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya zo garinsa ya fara koya wa mutane a majamiˈunsu. Suka yi mamaki suka ce, “Ina wannan mutum ya sami hikimar nan haka, da kuma ikon yin waɗannan ayyukan ban mamaki?
Open Bible reader