Hausa Bible
Matiyu 13:44
“Mulkin sama kamar dukiya ne wadda aka ɓoye a gona, wadda wani ya samu, ya sāke ɓoyewa. Saboda yawan murna ya je ya sayar da dukan abubuwan da yake da su, ya sayi gonar.”
Open Bible readerHausa Bible
“Mulkin sama kamar dukiya ne wadda aka ɓoye a gona, wadda wani ya samu, ya sāke ɓoyewa. Saboda yawan murna ya je ya sayar da dukan abubuwan da yake da su, ya sayi gonar.”
Open Bible reader