Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 13:35

Wannan kuwa domin a cika abin da annabi Ishaya ya faɗa ne cewa, “Zan yi magana da misalai, abin da yake a ɓoye tun farkon duniya, zan sanar da shi.”

Open Bible reader