Hausa Bible
Matiyu 13:33
Yesu ya sāke ba su wani misali, ya ce, “Mulkin sama kamar yisti yake, wanda wata mace ta ɗauka ta kwaɓa da mudu uku na garin alkama, har duk garin ya game da yistin.”
Open Bible readerHausa Bible
Yesu ya sāke ba su wani misali, ya ce, “Mulkin sama kamar yisti yake, wanda wata mace ta ɗauka ta kwaɓa da mudu uku na garin alkama, har duk garin ya game da yistin.”
Open Bible reader