Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 13:19

Idan mutum ya ji kalmar mulkin saˈan nan bai gane ba, Shaiɗan yakan zo yă ƙwace abin da aka shuka a cikin zuciyar mutumin. Wannan shi ne irin da ya fāɗi a kan hanya.

Open Bible reader