Skip to content

Hausa Bible

Matiyu 13:17

Hakika ina gaya muku, annabawa da masu adalci da yawa sun so su ga abin da kuke gani, amma ba su gani ba, su kuma ji abin da kuke ji, amma ba su ji ba.”

Open Bible reader